Labaran Kasa

Basaraken Yarbawa, Gani Adams ya bayyana cewa, mutanensu a shirye suke su mutu dan tabbatar da kafuwar kasar Yarbawa ta Oduduwa.

Ya bayyana cewa, amma an samu wasu ‘yan Siyasa na musu zagon kasa kan lamarin.

Ya bayyana hakane a garin Legas inda yace yarbawa na da ‘yancin neman kafa kasar Oduduwa.

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button