Labaran Kasa

 

 Sakamakon nadin da shugaba Muhammadu Buhari yayi na Sabon shugaban Sojojin Najeriya,  Majo janar Farouk Yahaya wanda ya maye gurbin marigayi, janar Ibrahim Attahiru.

Saidai akwai manyan janarori 25 wanda suke gaba dashi, ciki hadda shugaban Hedikwatar tsaro,  janar I Irabor da kuma Shugaban Sojojin Ruwa.

Yanda dokar Soja take shine, ba zai iya basu Umarni ba tunda suna sama dashi, dan hakane ake kyautata zaton za’a wa duka wadannan Sojoji Ritayar Dole.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button