Labaran Kasa

Mene Makomar Iyalan Sarkin Kajuru?

Bayan awanni 36 da sace Sarkin Kajuru, Alhaji Alhassan Adamu tare da wasu iyalansa 13 agidansa da yanbindiga sukayi,sarkin yasami kubuta bayan da barayin suka sake shi, amma sunci gaba da stare iyalan nasa sakamakon rashin cimma yarjejeniya.

Ansami bayanin dawowar sane, wani babban jami’i ne kuma kakakin masarautar Kajuru Dahiru Abubakar ya tabbatar da cewa basaraken mai shekaru 85 ya dawo cikin koshin lafiya.

Ya kuma kara da cewa, sarkin ya bukutane a wani yanki da ba’abayyana ba a karamar hukumar Kajuru.

Tambayar da kofa yakeyi, shine sai zuwa yaushe ne za asami ceto sauna iyalan basaraken?

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button