Da dumi-dumiLabaran Kasa

Yan Sanda a Bayelsa sun Gudanar da Bincike kisan dalibar Jami’a

Yan’sanda a jahar Bayelsa sun gudanar da bincike ranar labara akan kisan Dalibar Jami’ar Niger Delta University (NDU), wadda ake zargin saurayin ta soja da aikatawa.

Kakakin rundunar jihar, SP  Asinmin Butswait , ya bayyana cewa kwamishinan yan’sanda na jihar  Mr Mike Okoli ne ya bayar da umarni a babban binin Jihar.

Yan’sandan sun gano gawar Jennifer Ugadu, wadda aka kashe mai shekaru 23 da take aji biyu  a tsangayar koyon aikin koyarwa na jami’ar.

”Angano gawar ne ranar 13 ga watan Yuni, binciken da aka gudanar ya bayyana cewa anharbe tane a akai a gidan ta wanda kuma saurayin ta James Matol ne ya aikata hakan wanda ana zargin soja ne.

Yan’sandan sunce ”ganin karshe da akayı ranar 11 ga watan Yuni tare da shi saurayin tane daga bisa tayi batan dabo.”

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button