Labaran KasaTsaro

Amintattuna ne suka ci amanata>>Shekau a sakonsa na karshe kamin ya mutu

 

 

Shugaban Boko Haram,  Abubakar Shekau ya bayyana cewa, na kusa dashi ne suka ci amanarsa.

 

Ya bayyana hakane a wani sautin Murya da HumAngle ta samo wanda yake bayanin cewa ISWAP na bin mutanensa suna hure musu kunne.

Shekau yace sam bai bijirewa kungiyar ISIS ba inda yace amma yana son jin sakon da Shugabansu daga Syria ya aiko.

Ya kuma bayyana cewa, ko kadan baya adawa da maganar shan maganin zamani da Lemun kwalba amma ya nanata cewa zuwa makarantar Boko, Haramun ne.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button