Labaran KasaSiyasa

Shugaba Buhari ya rasa mataimaka >>Solomon Dalung

 

Shugaban masa, Muhammadu Buhari bashi da matsala akan kansa, amma ya rasa mataimakane, kamar yanda Tsohon Ministan matasa da wasanni, Solomon Dalung ya bayyana.

Dalung ya bayyana hakane a wajan wani taron kaddamar da littafi a Abuja.

Yace bayan haduwarsa da shugaba Buhari, Shugaban ya bayyana masa cewa, yana son ya rika gaya masa gaskiya komai dacinta.

Yace shugaba Buhari bashi da matsala akan kansa amma yanayin da ya samu kanshi a ciki, yanayi ne wanda da wuya ya fita lafiya kalau.

Yace kuma akwai wanda ya kamata su taimaki Shugaban amma basa taimakonsa.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button