DuniyaGyama-gyamaiKasuwanciNishadiWasanni

Cristiano yayi sanadiyar faduwar darajar Coca-cola

 

Kamfanin Coca Cola ya rage daraja har na dala biliyan hudu bayan Cristiano Ronaldo ya kawar da kwalaben lemun a saman teburinsa yayin da yake ganawa da manema labarai, inda ya maye gurbin su da robar ruwa.

Dama ko a abaya dan kwallon ya bayyana cewa bashi da da ra’ayi akan shan makamantan nau’ikan lemun saboda lafiyar sa, kuma ya bayyana cewa baya son yana ganin yaron shi yana shan irin lemukan.

Kudin da Coka Cola ke samu ya rage daga dala 56.10 zuwa 55.22 bayan Ronaldo ya kawar da kwalaben nasu, wanda hakan yasa yanzu darajar kamfanin ta fado daga dala biliyan 242 zuwa dala biliyan 238

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button