Labaran KasaTafiyaTsaro

Da Duminsa: Shugaba Buhari ya sauka a Maiduguri safiyar yau

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya sauka a Maiduguri a ziyarar da yakai yau.

Shugaban dai zai duba yanda ake gudanar da harkar samar da tsaro ne a yankin Arewa maso gabas

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button