Labaran Kasa

Dansanda ya harbe abokin aikinsa a bisa kuskure

Hukumar ‘yansanda ta jihar Ebonyi ta bayyana harbin da wani dansanda yawa abokin aikinsa a matsayin tsautsayi.

 Dansandan ya dirkawa abokin aikinsa harsashi har sau 3, yayin da ma’aikata ke shiga cikin gidan gwamnatin jihar dake Abakaliki

 Kwamishinan ‘yansandan jihar, CP Aliyu Garba ya tabbatar da faruwar lamarin inda ya bayyana cewa dansandan da aka harba na samun kulawa a wani Asibiti da bai bayyana sunansa ba.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button