Da dumi-dumiLabaran Kasa

Gwamnati ta gano inda Sunday Ighaho yake.

Hukumar Binciken tsaro ta Najeriya ta gano inda me ikirarin fafutukar kafa kasar Oduduwa,  Sunday Igboho ke boye.

DSS dai sun kai samame gidan Sunday Igboho inda suka kama makamai da yawa da suka hada da bindigogi da harsasai, amma shi ya tsere.

Saidai wata majiyar tsaro ta bayyana cewa Gwamnatin tasan inda Sunday Igboho yake, kawai dai tana bin lamarin a hankali ne dan kada a kara hargitsa kasar.

Daily Post tace, majiyar ta gaya mata cewa, duk inda mutane ke tunani, karfin gwamnati, bawai ta Najeriya a kowace kasace ta wuce nan, amma dai kawai ana bin lamarin a hankali ne.

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button