Da dumi-dumiDuniya

Hotuna: Kwartayen sun Makale ne bayan gama lalata da juna.

 Wata matar aure da kwartonta sun makale yayin lalata. Lamarin ya baiwa mutane mamaki ganin cewa hakan bai saba faruwa ba.

Lamarin ya farune da safiyar yau, Laraba, 16ga watan Yuni a yankin Birnin Gulu na kasar Uganda.

Bayan sun gama lalatar, sun yi kokarin rabuwa amma lamarin ya faskara, kamar yanda wani shaida ya fada, sun kurma ihu inda jama’a suka taru domin basu dauki.

Basu samu suka rabuba, sai da mijin ya halarci wajan ya taba matarsa. Duka dai an tafi dasu ofishin ‘yansanda

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button