Labaran Kasa

Karo na 6 kenan ana kashe Shekau yana dawo wa.

Tsagerun Biafra karkashin kungiyar, BNL sun yiwa ‘yan Najeriya da tsohon dan takarar shugaban kasa a APC, Adamu Garba martanin cewa su daina murna, Shekau be Mutu ba.

Kungiyar tace, duk masu murnar Shekau ya mutu, zasu kasance cikin jin kunya.

Adamu Garba ya bayyana hakan ne bayan da aka samu Rahoton mutuwar Shekau, yace ya kamata ta zama Izina ga Nnamdi Kanu da Sunday Igboho.

Saidai kakakin BNL, Princewill Richard ya bayyana cewa wannan ne karo na 6 ana cewa an Kashe Shekau yana dawowa, dan haka a daina Murna.

 

Kakakin ya fadi  haka cikin harshen turanc cewa, “there is no lesson to learn from the alleged death of Shekau,” adding that “Boko Haram is a small group in Borno, whereas Biafra is a nation.”

“If any prominent Biafran is harmed it would lead to regional unrest which may eventually turn to another civil war.”

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button