Da dumi-dumiDuniyaGyama-gyamaiWasanni

Kingsley Coman na yunkurin komawa Gasar Firimiya

Tauraron dan wasan Faransa mai shekaru 25, Kingsley Coman baya jin kasancewar shi a Bayern Munich yayin da kwantirakin shi zai kare a shekarar 2023.

Manema labarai na Sky Sport sun bayyana cewa dan wasan na son komawa gasar Firimiya bayan har yanzu Bayern Munich ta kasa biyan bukatunsa.

Kingsley Coman ya bukaci Munich ta kara mai albashi ne wanda ita kungiyar bata da ra’ayin bashi abinda ya bukata.

Inda shi kuma yake jin cewa tunda ba zata biya mai bukatun shi ba to zai koma gasar Firimiya ta kasar Ingila.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button