DuniyaGyama-gyamaiWasanni

Pogba ya kawar da kwalbar giya  

Tauraron dan Kwallon kasar Faransa, Paul Pogba ya kawar da Kwalbar giya ta Heineken daga gabansa da aka jiye masa yayin ganawa da manema labarai.

A jiya dai shima takwaran sa na kasar Portugal, Cristiano Ronaldo yayi makamancin haka inda ya kawar da kwalbar Kamfanin Coca-cola wanda hakan yayi sanadiyar kamfanin ya sami asarar  Biliyan 4.

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button