Da dumi-dumiLabaran Kasa

Kotu ta umarci da atsare keyar Tsoho dan Shekara 64 gidan Kaso da laifin Fyade

Kamar yanda ba’a bayyana cikakken bayanınsa ba,cewar ana tuhumarsa ne da laifun fyade.

Wanda ya gabatar da karar, Insp Adejere Elijah, ya fadawa kotun cewa wanda ake zargin ya aikata laifin ne 13 ga watan yuni a Ayetoro-Ekiti.

Kamar yanda ya yace,laifun ya sabawa sashe na 358 kundin lifin jihar Ekiti na 2012

Ya umarci kotun da taci gaba da rufe wanda ake zargin a gidan gyara hali.

Mai shariar,mrs Mojisola Salau ce ta bada umarnin cigaba da tsare mai laifin a gidan gyaran hali kamar yanda aka bukata a shariance.

Sannan kuma ta dage sauraron karar zuwa 5 ga watan juli.

A bangare guda kuma,wani dan shekara 29 mai suna Owajulu Tobi ne aka bada umarnin tasa keyarsa zuwa gidan kaso bisa laifin fyade ga yar shekara  17 .

Mai gabatar da kara,Insp Adejere Elijah ya bayanawa kotu cewa mai lifin ya aikata laifun a ranar 15 ga watan Yuni a garin Emure-Ekiti.

Yace laifin yace laifin yacei karo da sashi na 358 na laifi na jihar Ekiti na shekarar 2012.

Mai gabatar da karar ya umarci kotu da taci gaba da rufe mai laifin . Kotun taki amincewa da bayanan anda ake karan.

Mai Sharia, Mrs Mojisola Salau, daga karshe ta bada umarnin da aduce da mai lifin zuwa gidan kaso.

The Magistrate, Mrs Mojisola Salau, ordered the remand of the defendant at the correctional centre, pending legal advice.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button