KasuwanciLabaran Kasa

Kotu ta yanke masa hukuncin ne na tsawon shekara 12 bisa zargin satar kudi.

Babbar Kotu a Legas ta daure tsohon Shugaban bankin PHB da ya ruguje, Francis Atuche da

Tsohon me kula da kudi na bankin, Ugo Anyanwu shekaru 126.

An yanke musu hukuncinne bisa samunsu da laifin satar Biliyan 25.7 na bankin.

Hukumar EFCC ce ta gurfanar da wadanda ake zargi kuma kotun tace ta gamsu da hujjojin da aka gabatar mata.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button