Da dumi-dumiDuniyaLabaran KasaSiyasa

Muna son karfafa kawancenmu da Najeriya – Koriya Ta Arewa

Shugaban Koriya Ta Arewa Kim Jong

Jakadan Koriya ta Arewa a Najeriya Chi Tun Chon Hu, ya ce gwamnatinsu ta ba da fifiko wajen bunkasa alakar kasashen biyu.

Ya bayyana hakan ne a ranar Talata a Abuja lokacin da ya ziyarci Shugaban Jam’iyyar APC na kasa.

Ya ce ya lura cewa Najeriya da Koriya ta Arewa sun yi tarayya a abu daya, inda ya ce rajistar jam’iyya da jam’iyya mai mulki a kasar ta APC ta yi a kwanan nan babbar nasara ce.

Jakadan ya ce: “Kasashenmu biyu suna da dadaddiyar dangantaka da hadin kai.musamman ta fuskar kirkire-kirkire da ke amfanar kasashen biyu.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button