Da dumi-dumi

Mutumin ya mutu ne yayi da yake lalata da matar abokinsa, Bayan da ya turashi Biko

Mutumin ya mutu ne yayi da yake lalata da matar abokinsa, Bayan da ya turashi Biko

 

Wani me sana’ar sayar da naman daji, Mr. Victor ya mutu yayin da yake tsaka da lalata da tsohuwar matar abokinsa, Juliet.

 

Lamarin ya farune a Oghara dake jihar Delta, kamar yanda Vanguard ta ruwaito.

Majiya ta bayyanawa kafar cewa, mutumin ya je har gidan matar inda suka fara abinsu, amma sai ya mutu ana tsaka da yi.

Rahoton yace, Mijin matar, ya roki Victor ya je ya baiwa matar tasa baki dan su sasanta amma, ya buge da lalata da ita wand ana cikin haka ajalinsa yayi yace ga garin ku nan.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button