DuniyaYanzu-yanzu

Wani yayi yunkurin kashe limamin Harami yayin da ake tsaka da Huduba

Mutumin ya tunkari mambarin da limamin yake da sharbebiyar wuka a hannun sa

Ya daidaici lokacin da limamin Harami, Sheikh Baleela yake gabatar da huduba inda ya tashi da gudu zai shiga.

Ba’a bayyana sunan Maharin ba. Amma an bayyana cewa, ya tashi shigane lokacin da ake shirin yin Sallar Juma’a.

Babu dai karin bayani akan lamarin zuwa yanzu.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button