Labaran Kasa

Yan’nbindiga Sun Harbe wani Dan’majalisa a Zamfara

Yan’bindiga sun kashe Dan’majalisa mai wakiltar karamar hukumar Shinkafi ta jihar Zamfara, Muhammad Ahmad.                                                                                                                                                                    Shugaban kwamitin hudda da jama’a na majalisar, malam Mustafa Jafaru kaura,ya bayyanawa kamfanin dillancin labarai yau a garin Gusau, cewa yan’bindigar sun tafi da Direba da kuma Dansa.

Ya kara da cewa, lamarin ya faru ne ranar Talata a garin Sheme dake jihar Katsina inda yake hanyarsa ta zuwa Kano.

Yaci gaba da cewa ”dan Majalisar yana a hanyar sa ne ta zuwa Asibiti Kano inda zai kai yaron nasa. Inda har zuwa yanzu direban Dan suna a hannun yan’bindiga.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button